Jump to content

Wq/ha/Barry Humphries

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Barry Humphries
Barry Humphries a 2001

John Barry Humphries AC, CBE,(An haife shi 17 ga watan Fabrairu, a shekara ta 1934 zuwa 22 ga watan Afrilu, a shekara ta 2023), ya kasance ɗan wasan barkwanci ɗan Ostireliya ne, dan wasan kwaikwayo ne, mai zane kuma marubuci.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Babu wani mummunan sakamako ga dan wasan barkwanci fiye da a ɗauke shi mai hankali.
    • My Life as Me: A Memoir (a shekarar 2002.)
  • Duk da cewa akwai mutanen da suka cutar da shi a wannan duniya dake tattare da hassada, Steven bai taɓa barin wani ya wanzu a cikin kwakwalwar sa a kyauta ba.